Browsing Tags

'Yan sanda

An Gurfanar Da Abduljabbar A Gaban Kotun, Za A Kuma Cigaba Da Ƙargame Shi Har Ranar Shariah Ta Gaba

Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya fara fuskantar hukunci bisa batanci ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu (SAW). Abduljabbar ya yi kalamai da dama da muninsu ya taɓa zuciyar muminai.Hakan ne ya sa aka gurfanar da...

EndSARS: Gwamnatin Lagos ta Kalli Iyalen ‘Yan sandan da aka Kashe

A ranar Alhamis ne gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, ya bada kyautar miliyan goma ga kowacce mata jami’an ‘yansanda da ta rasa mijinta zanga-zangar EndSARS. Gwamna Sanwoolu ya cika alkawarin da ya dauka na...

‘Yan sanda sun fara binciken wata mata mai ciki kan cin naman wasu ‘yan sanda da aka babbaka

Ana zargin wata mata mai ɗauke da juna biyu, ‘yar kimani shekara 34 tare da wani namiji ɗan shekara 43 da cin naman wasu ‘yan sanda biyu da aka babbaka a lokacin zanga-zangar EndSARS...