Browsing Tags

Tsaro

Jihar Kano Za Ta Ƙara Cin Gajiyar Sabon Gidan Gyaran Hali

Bayan aikin gina sabon gidan gyaran hali da yanzu ake a Kano, gwamnatin shugaba Buhari ta ɗauki niyyar samar da wani gidan gyaran halin a Kano da wasu jihohi a ƙasar, saboda rage cunkoso...

Jiragen Yaƙi A-Super Tucano Sun Iso Najeriya

Rukunin farko na jiragen yaƙi A-29 Super Tucano da ake tsimayen isowarsu Najeriya sun iso. Ana sa ran ƙaddamar da su ga rundunar sojin sama a watan Agusta. Jaridar HumAngle ta ruwaito cewa kashin...

Wasu Mayaƙan Boko Haram Da Na ISWAP Sun Miƙa Wuya

Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da labarin wasu mayaƙan Boko Haram da na ISWAP su 28 tare da iyalansu sun miƙa kansu ga dakarun rundunar bataliya ta 151 a jihar Borno. Mai magana da...

Yadda Aka Harbo Jirgin Yaƙin Najeriya: Me Hakan Yake Nufi Ta Fuskar Ƙimar Ƙasar

Rundunar sojojin saman Najeriya ta tabbatarkuɓutar sojanta, wanda ‘yan bindiga suka harbo jirgin da yake ciki a lokacin da yake dawo wa daga wani farmaki a yankin Zamfara. Abin farin ciki ne yadda sojan...

Jiragen Yajin Najeriya Kirar Tucano Suna Kan Hanya Zuwa Kasar

Rundunar sojojin saman Najeriya, NAF, ta tabbatar da cewa kashin farko na jiragen yakin super tucano (A-29 Super Tucano) guda shida da aka jima ana dakonsu a kasar sun kamo hanya zuwa Najeriya daga...

Mun Yi Ruwan Wuta A Dajin Sambisa Tare Hallaka ‘Yan Ta’adda- Shalkwatar Tsaron Najeriya

Rundunar sojan Najeriya ta sanar da mutuwar wasu ‘yan ta’adda a dajin Sambisa na jihar Borno, bayan da jiragen yakinta suka yi ruwan wuta ga ‘yan ta’addan. Shalkwatar tsaro ta sojojin Najeriya ta ce...

EndSARS: Gwamnatin Lagos ta Kalli Iyalen ‘Yan sandan da aka Kashe

A ranar Alhamis ne gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, ya bada kyautar miliyan goma ga kowacce mata jami’an ‘yansanda da ta rasa mijinta zanga-zangar EndSARS. Gwamna Sanwoolu ya cika alkawarin da ya dauka na...

“Dauko kwararru daga ketare ya fi karfinmu” In ji rundunar sojojin Najeriya

Tun daga kisan wulakanci da aka yi wa wasu manoma a jihar Kano, wasu da suka yi fice a wajen tattauna matsalar tsaro, ke neman gwamnati ta dauko sojojin haya, da ake da su...

TSAGIN BOKO HARAM NA SHEKAU SUN DAUKI ALHAKIN KISAN MANOMA 43

Kungiyar Boko Haram tsagin Abubakar Shekau ta dauki alhakin kisan manoman Zabarmari 43 da aka yi a ranar Asabar. Kungiyar ta amsa wannan laifi kisan manoma 43 a Zabarmari dake karamar hukumar Jere ta...

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattijai Ta Nemi Shugaban Kasa Ya Sauya Jagororin Tsaron Kasa

Sanata Kashim Shatima, wanda yake tsohon gwamnan jihar Borno ya gabatar da kudiri a wani zama na majalisar dattijai, inda yake son majalisa ta tilastawa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauya jagororin tsaron kasar...