Browsing Tags

Tattalin Arziƙi

  • Home
  • Tattalin Arziƙi

YADDA AKE TSOTSE ARZIƘIN AREWA

Daga Mukhtar Mudi Sipikin Bankuna suna hada-hadar kuɗi da yawa, kama daga bayar da bashi zuwa “transfer” Wannan hada-hada da su ke yi na janyowa masu bankuna ribar biliyoyin kuɗaɗe. Arewa da ke da...

Rashin ɗaukar shawara ne ya jefa Najeriya cikin karayar tattalin arziƙi-Atiki Abukakar

Atiku Abubakar tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyar PDP ya nuna rashin jin daɗi da halin da Najeriya ta tsinci kanta na karayar tattalin arziƙi. A cewarsa inda gwamnati ta yi aiki da...

Najeriya ta sake faɗawa cikin karayar tattalin arziƙi

Wasu alƙaluma da Hukumar Ƙididdiga ta Najeriya ta fitar ranar Asabar, ya nuna ƙasar ta sake faɗawa mashasshara ko karayar tattalin arziƙi. Domin alƙaluma da National Bureau of Statistics suka fitar sun nuna tattalin...