Browsing Tags

tarbiyya

Tun Ran Gini Tun Ran Zane: Lalacewar Tarbiyya Da Inda Aka Sa Gaba

A yau mun wayi gari rayuwa a ƙasar Hausa ta sauya, tarbiyar yara ta lalace. Kawaici, yakana da kara da aka san mu da su, sun ɓalɓalce. Wannan ya sa muka shiga ruɗani, har...

A DA A NAJERIYA AN BI DOKA DA ODA

Tun kafin bayyanar turawan mulkin mallaka kasar da ake kira Najeriya, kasa ce mai cike da bin doka da oda. Ko a bangaren kudancin kasar wanda wasunsu ba su da tsari na shugabanci na...