Browsing Tags

Sojojin Najeriya

  • Home
  • Sojojin Najeriya

Jiragen Yaƙi A-Super Tucano Sun Iso Najeriya

Rukunin farko na jiragen yaƙi A-29 Super Tucano da ake tsimayen isowarsu Najeriya sun iso. Ana sa ran ƙaddamar da su ga rundunar sojin sama a watan Agusta. Jaridar HumAngle ta ruwaito cewa kashin...

Wasu Mayaƙan Boko Haram Da Na ISWAP Sun Miƙa Wuya

Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da labarin wasu mayaƙan Boko Haram da na ISWAP su 28 tare da iyalansu sun miƙa kansu ga dakarun rundunar bataliya ta 151 a jihar Borno. Mai magana da...

Yadda Aka Harbo Jirgin Yaƙin Najeriya: Me Hakan Yake Nufi Ta Fuskar Ƙimar Ƙasar

Rundunar sojojin saman Najeriya ta tabbatarkuɓutar sojanta, wanda ‘yan bindiga suka harbo jirgin da yake ciki a lokacin da yake dawo wa daga wani farmaki a yankin Zamfara. Abin farin ciki ne yadda sojan...

Jiragen Yajin Najeriya Kirar Tucano Suna Kan Hanya Zuwa Kasar

Rundunar sojojin saman Najeriya, NAF, ta tabbatar da cewa kashin farko na jiragen yakin super tucano (A-29 Super Tucano) guda shida da aka jima ana dakonsu a kasar sun kamo hanya zuwa Najeriya daga...

Yan Bindiga Sun Kashe Manjo Janar Na Sojojin Najeriya

Cikin alhini rundunar sojojin Najeriya ta sanar da rasuwar daya daga cikin manyan hafsoshinta, Manjo Janar Hassan Ahmed sakamakon wani harin da wasu yan bindiga suka kai masa a kan hanyar Lokoja zuwa Abuja....

Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Yi Wa Jarumin Wasan Kwaikwayo, Samanja Kyautar Miliyan Biyu

A ranar Talata 6 ga watan Yuli, 2021 ne Babban Hafsan Sojojin Najeriya Manjo Janar Faruk Yahaya ya bada kyautar kudi, wuri na gugan wuri har naira miliyan biyu ga tsohon jarumin wasan kwaikwayo,...