Browsing Tags

Sojoji

Sojojin Najeriya Sun Murtsuke Mayaƙan Dake Ikrarin Alaƙa Da Ƙungiyar IS

Sojojin Najeriya sun bayyana nasara da suka samu a kan mayaƙan dake ikrari jihadi da alaƙa da ƙungiyar IS, a inda suka karkashe mayaƙan da lalata motocinsu guda bakwai a Marte ɗauke da makamai...

Dakarun tsaro sun ƙaddamar farautar masu garkuwa da mutane a hanyar Abuja-Kaduna

Biyo bayan kame mutane da wasu masu garkuwa da mutane suka yi a kan hanyar Abuja-Kaduna a kwanakin baya-bayan nan, jami’an tsaron Najeriya sun ƙaddamar da farautar waɗannan ɓata gari ta amfani da jiragen...

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Cika Hannu Da Manyan Kwamandojin Boko Haram

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Cika Hannu Da Manyan Kwamandojin Boko Haram Daga Yaseer Kallah A kokarin da rundunar sojin Nijeriya take na kakkabe ayyukan fashi da makami, sace-sacen mutane da dukkan ayyukan tada kayar...