Browsing Tags

Siyasa

Kotu Ta Dakatar Da ‘Yan Majalisar Jihar Zamafara Daga Tsige Mataimakin Gwamna, Mahdi

Babbar kotu a Abuja ta dakatar da ‘yan majalisar jihar Zamfara daga kokarin tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Ali Gusau. Mai shariah Obiora Egwuatu ya bada wannan umarni a kan kara da jam’iyar PDP...

ƊAN BILKI KWAMANDA KA KULA DA HARSHENKA KWAMANDA YA YI MAKA NISA FIYE DA SAU MILIYAN BA ADADI

DAGA Shariff Aminu Ahlan Duk mai bibiyar kafafen sadarwa na yanar gizo da gidajen rediyo ya na sane da maganganun rashin hankali na dagajin ɗan siyasa marar lissafi da ƙwarewa, karuwar siyasa marar tsari,...

Kungiyar Gwamnonin Jihohin Kudanci Najeriya Sun Gudanar Da Taro, Tare Da Daukar Mataki A Zartar Da Mulkin Karba-Karba A Najeriya

Kungiyar gwamnonin jihohin kudancin Najeriya ta yanke shawara kan dole mulkin Najeriya ya zama na karba-karba daga Arewa zuwa kudu. Ta dau wannan mataki ne a taron da ta gudunar a ranar Litinin a...

Babbar jam’iyar adawa ta PDP ta janye kanta daga shiga zaɓen ƙananan hukumomi a Kano

Babbar jam’iyar adawa ta PDP ta sanar da janye kanta daga zaɓen ƙananan hukumomi na jihar Kano da za a gudanar a watan Janairun sabuwar shekara da za a shiga. Kafar Daily Trust ta...

AN SHIGA FIRGICIN SIYASA A KANO

Sakamakon sauraron hukuncin da kotun dake sauraron karar da ake bugawa a Kano kan kujerar lamba daya, yasa aka shiga firgici na siyasa kan abin da zai biyo baya. Idan baku manta ba dan...