Browsing Tags

Shariah

Kotu ta sallami Naziru Sarkin Waƙa

Wata kotun magistire dake garin Kano ta sallami Nazir Sarkin Waƙa bisa shariah da suke da gwamnatin jihar Kano. Kotun ta sallami Nazirun ne bayan takardar neman afuwa da ya turo ta hannun lauyansa....

Gandujen Ko Abba?

A halin da ake ciki yanzu mai shariah Halima Shamaki ta fara karon hukuncinta akan shariar da ake sauraro tsakanin Abdullahi Umar Ganduje na (APC) da Abba Kabir Yusuf na (PDP). Tun a daren...