Browsing Tags

Rashawa

Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya sake shigar da ƙarar Jaafar Jaafar a babbar kotun tarayya a Abuja

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sake shigar da ƙarar mawallafin jaridun Daily Nigerian, Mallam Jaafar Jaafar a babbar kotun tarayya dake Abuja. Ya shigar da ƙarar ne bisa zargin bata masa suna...

Yakubu Gowon Ya Mayar Da Martani Kan Zargin Sace Rabin Kudin CBN

Janar Yakubu Gowon (mai ritaya) ya mayar da martani a kan wani zargi da dan majalisar dokokin Birtaniya ya yi a kansa na cewa ya sace rabin kudin CBN a shekarar1975. Ya karyata zargin,...