Browsing Tags

Marubuta

ILMIN MATA

Daga Rukayya Muhammad Maikarfi Rabbi Ubangiji gwani mahaliccina, ka yi min lamuni in bude bakina, in zuba baituka da fatar bakina, in fadakarwa a kan ‘yancin mata. Kayyi dubun salatika ga ma’aikina, da ya...

Kungiyar Marubuta Ta Najeriya (ANA), Reshen Jihar Kano Ta Yi Bikin Rantsar Da Sababbin Shugabanninta

A ranar Lahadi ne 4 ga watan Yuli, 2021 Kungiyar Marubuta ta Najeriya (ANA), reshen jihar Kano ta rantsar da sabbabbin shugabanninta da aka zaba a ranar 29 ga watan Mayu, 2021. An gabatar...