Browsing Tags

Majalisa

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattijai Ta Nemi Shugaban Kasa Ya Sauya Jagororin Tsaron Kasa

Sanata Kashim Shatima, wanda yake tsohon gwamnan jihar Borno ya gabatar da kudiri a wani zama na majalisar dattijai, inda yake son majalisa ta tilastawa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauya jagororin tsaron kasar...

AN DAKATAR DA HARAJIN CBN

Majalisar wakilai ta Najeriya ta nemi babban bankin kasa (CBN) da ya dakatar da umarnin da ya bayar ga bankuna na su karbi kashi biyu (2) zuwa biyar (5) a cikin dari (100) na...