Browsing Tags

Kungiyar Marubuta

  • Home
  • Kungiyar Marubuta

ILMIN MATA

Daga Rukayya Muhammad Maikarfi Rabbi Ubangiji gwani mahaliccina, ka yi min lamuni in bude bakina, in zuba baituka da fatar bakina, in fadakarwa a kan ‘yancin mata. Kayyi dubun salatika ga ma’aikina, da ya...

Marubutanmu: Tare da Ado Ahmad Gidan Dabino, MON

An haifi Ado Ahmad Gidan Dabino, MON a karamar hukumar Dawakin Kudu a shekar 1964 dake jihar Kano. Ya yi karatun allo a Zangon Barebari. Bai samy damar yin karatun boka sai da ya...