Browsing Tags

kotu

An Gurfanar Da Abduljabbar A Gaban Kotun, Za A Kuma Cigaba Da Ƙargame Shi Har Ranar Shariah Ta Gaba

Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya fara fuskantar hukunci bisa batanci ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu (SAW). Abduljabbar ya yi kalamai da dama da muninsu ya taɓa zuciyar muminai.Hakan ne ya sa aka gurfanar da...

A Cigaba Da Tsare Omoyele Sowore – Inji Kotu

Wata kotun majistire a Abuja ta bada izinin a cigaba da tsarr bayar da umarnin a ci gaba da tsare Omoyele Sowore, ɗan gwagwarmayar kuma mawallafin jaridar Sahara Repoters, a Gidan Gyara Hali na...

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukunci Kisa Kan Maryam Sanda

A yanzu haka Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Najeriya ta kori ƙarar da Maryam Sanda ta shigar gabanta tana neman a hana aiwatar da hukuncin kisan da wata Babbar Kotu ta yanke mata. Wannan Kotun...

Da Dumi-Dumi: An maida Abdulrasheed Maina Gidan Gyaran Hali

Abdulrasheed Maina da samu watanni hudu a hannun beli, sannan ya haure ya ba kasar ya samu gurbi a gidan gyaran hali a ranar Juma’a 4 ga watan Disamba, 2020. An safiyar yau aka...

Kotu ta sallami Naziru Sarkin Waƙa

Wata kotun magistire dake garin Kano ta sallami Nazir Sarkin Waƙa bisa shariah da suke da gwamnatin jihar Kano. Kotun ta sallami Nazirun ne bayan takardar neman afuwa da ya turo ta hannun lauyansa....

Gandujen Ko Abba?

A halin da ake ciki yanzu mai shariah Halima Shamaki ta fara karon hukuncinta akan shariar da ake sauraro tsakanin Abdullahi Umar Ganduje na (APC) da Abba Kabir Yusuf na (PDP). Tun a daren...