Browsing Tags

Kano

Lokaci Ya Yi Da Mutanen Kano Za Su Hadu Da Murya Daya

Rashin tsaro wata annoba ce da take daqile cigaban qasa, wanda tun zamanin zamaniya, idan qasa ko yanki na da matsalar tsaro, harkokin kasuwanci kan mutu a wannan yanki. Ko a lokacin dauri, daulolin...

DA SAURAN RINA A KABA: RIGIMAR GWAMNA GANDUJE DA SARKIN KANO SANUSI

Wata kungiya dake rajin dawo da martaba da kima ta jihar Kano da kwamared Ibrahim Waya ke jagoranta ta ce ta bankado wani sabon shiri da gwamnatin Kano take yi na sauyawa Sarkin Kano...