Browsing Tags

kannywood

Idan ɗan fim ya saki matansa a shirin fim, saki ya tabbata a matansa na zahiri

Wata fatwa da Dr Bashir Aliyu Umar, babban limamin masallacin Alfurqan ya bayar na cigaba da yamutsa hazo a duniya, musamman a kafofin sada zamunta. Dr Bashir a cikin karatunsa ya tabbatar da cewa...

Kotu ta sallami Naziru Sarkin Waƙa

Wata kotun magistire dake garin Kano ta sallami Nazir Sarkin Waƙa bisa shariah da suke da gwamnatin jihar Kano. Kotun ta sallami Nazirun ne bayan takardar neman afuwa da ya turo ta hannun lauyansa....

Ba Batun Bayyanar Faifan Bidiyon Tsiraici Ba Ne Ya Sa Aka Sauya Jaruma Safara’u, A Cikin Shirin Kwana Casa’in Ba

Mutane na ta tofa albarkacin bakinsu a kafar soshiyal mediya kan sauya jaruma Safiya Yusuf (Safara’u) a shiri mai dogon zango, na ‘Kwana Casa’in da gidan talabijin na Arewa 24 ke haskawa. Duk da...

"BA NA TAUSAYINKI KO KADAN" MANSURAH ISAH

Fitacciyar tsohuwar jaruma, Mansurah Isah ta shiga cikin rikicin da ake bugawa tsakanin Sadiya Haruna da Isa A. Isa inda ta nuna bacin ranta da rashin sanin yakamata a cikin rigimar da ta barke....

IDAN AN BI TA BARAWO

IDAN AN BI TA BARAWO… Na ji ana ta maganar wata yar wasan Hausa wai ita Fati Washa da hoton da ta dora a Instagram. Wallahi har ga Allah sai da na kalli hoton...