Browsing Tags

Ilimi

Ilimi Kyauta Kuma Dolen Da Gwamnatin Kano Ta Aiwatar, Yaudara Ce Kawai- Shugaban Kungiyar Makarantun Sa Kai Ta Jihar Kano

An zargi gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da laifin ruguza ilimi a jihar Kano. Wannan batu ya fito ne ta bakin shugaban Kungiyar Makarantun Sa Kai Ta Jihar Kano, Awwalu Hussaini Ayagi, wanda...

Jami’ar East Carolina Ta Ba wa Ganduje Hakuri

A satin da ya gabata ne aka shiga wani rudani da ka-ce-na-ce a kafofin sadarwa sakamakon wata takarda da ta fita na cewa Jamiar East Carolina ba ta ba wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...

Najeriya Na Cikin Kasashe Da Dabi’ar Karance-Karance Ta Yi Kasa- Shugaban Hukumar Dakunan Karatu Na Kasa

Najeriya na cikin jerin kasashe da dabi’ar karance-karance ta yi karanci, a cewar shugaban dakunan karatu na kasa (National Library of Nigeria), Farfesa Lenrie Aina, wanda ya ce kididdigar World Culture Statistics ce ta...