Browsing Tags

gwamnati

Kungiyar Gwamnonin Jihohin Kudanci Najeriya Sun Gudanar Da Taro, Tare Da Daukar Mataki A Zartar Da Mulkin Karba-Karba A Najeriya

Kungiyar gwamnonin jihohin kudancin Najeriya ta yanke shawara kan dole mulkin Najeriya ya zama na karba-karba daga Arewa zuwa kudu. Ta dau wannan mataki ne a taron da ta gudunar a ranar Litinin a...

DA SAURAN RINA A KABA: RIGIMAR GWAMNA GANDUJE DA SARKIN KANO SANUSI

Wata kungiya dake rajin dawo da martaba da kima ta jihar Kano da kwamared Ibrahim Waya ke jagoranta ta ce ta bankado wani sabon shiri da gwamnatin Kano take yi na sauyawa Sarkin Kano...