Browsing Tags

#Endsars

EndSARS: Gwamnatin Lagos ta Kalli Iyalen ‘Yan sandan da aka Kashe

A ranar Alhamis ne gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, ya bada kyautar miliyan goma ga kowacce mata jami’an ‘yansanda da ta rasa mijinta zanga-zangar EndSARS. Gwamna Sanwoolu ya cika alkawarin da ya dauka na...

Yakubu Gowon Ya Mayar Da Martani Kan Zargin Sace Rabin Kudin CBN

Janar Yakubu Gowon (mai ritaya) ya mayar da martani a kan wani zargi da dan majalisar dokokin Birtaniya ya yi a kansa na cewa ya sace rabin kudin CBN a shekarar1975. Ya karyata zargin,...

‘Yan sanda sun fara binciken wata mata mai ciki kan cin naman wasu ‘yan sanda da aka babbaka

Ana zargin wata mata mai ɗauke da juna biyu, ‘yar kimani shekara 34 tare da wani namiji ɗan shekara 43 da cin naman wasu ‘yan sanda biyu da aka babbaka a lokacin zanga-zangar EndSARS...