Browsing Tags

Covid-19

‘Yan Jarida na Allah wadai da hukunci da aka yi Zhang Zhan a kan rahoton corona virus

‘Yan jarida a fadin duniya na Allah wadai da hukuncin da aka yankewa wata ‘yar jarida Zhang Zhan, ‘yar shekara 37 a kasar China saboda bada rahoto a kan cutar korona da ta balle...

Mutane 1,689 sun warke daga Corona a rana ɗaya

Sabuwar ƙididdigar hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta NCDC a Najeriya ta fitar da wasu alƙaluma a ranar juma’a dake nuna mutum 1,689 sun warke daga cutar covid-19 a rana ɗaya. Sai dai a...