Browsing Tags

Borno

Mun Yi Ruwan Wuta A Dajin Sambisa Tare Hallaka ‘Yan Ta’adda- Shalkwatar Tsaron Najeriya

Rundunar sojan Najeriya ta sanar da mutuwar wasu ‘yan ta’adda a dajin Sambisa na jihar Borno, bayan da jiragen yakinta suka yi ruwan wuta ga ‘yan ta’addan. Shalkwatar tsaro ta sojojin Najeriya ta ce...

Kasar Saudiyya ta yi tir da kisan da aka yi wa manoma a Najeriya

Kasar Saudiyya ta bi sahun dubban mutane masu amfani da kafofin sadarwa na zumunta, wajen yin Allah-wadai da kisan da aka yi wasu manoman shinkafa a jihar Borno. Kasar ta Saudiyya ta sanar da...

Gwamna Zulum Ya Karbi Kyautar Nagartaccen Gwamna

A ranar Litinin ne Gwamnan Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya karbi kyautar kambun nagartaccen gwamna a Najeriya na shekara 2020, wanda Mujallar Tell ta bashi. Wannan kyautar ta zo ne saboda irin gudunmawar...