Browsing Tags

Boko Haram

Sojojin Najeriya Sun Murtsuke Mayaƙan Dake Ikrarin Alaƙa Da Ƙungiyar IS

Sojojin Najeriya sun bayyana nasara da suka samu a kan mayaƙan dake ikrari jihadi da alaƙa da ƙungiyar IS, a inda suka karkashe mayaƙan da lalata motocinsu guda bakwai a Marte ɗauke da makamai...

Mun Yi Ruwan Wuta A Dajin Sambisa Tare Hallaka ‘Yan Ta’adda- Shalkwatar Tsaron Najeriya

Rundunar sojan Najeriya ta sanar da mutuwar wasu ‘yan ta’adda a dajin Sambisa na jihar Borno, bayan da jiragen yakinta suka yi ruwan wuta ga ‘yan ta’addan. Shalkwatar tsaro ta sojojin Najeriya ta ce...

“Dauko kwararru daga ketare ya fi karfinmu” In ji rundunar sojojin Najeriya

Tun daga kisan wulakanci da aka yi wa wasu manoma a jihar Kano, wasu da suka yi fice a wajen tattauna matsalar tsaro, ke neman gwamnati ta dauko sojojin haya, da ake da su...

TSAGIN BOKO HARAM NA SHEKAU SUN DAUKI ALHAKIN KISAN MANOMA 43

Kungiyar Boko Haram tsagin Abubakar Shekau ta dauki alhakin kisan manoman Zabarmari 43 da aka yi a ranar Asabar. Kungiyar ta amsa wannan laifi kisan manoma 43 a Zabarmari dake karamar hukumar Jere ta...

Kasar Saudiyya ta yi tir da kisan da aka yi wa manoma a Najeriya

Kasar Saudiyya ta bi sahun dubban mutane masu amfani da kafofin sadarwa na zumunta, wajen yin Allah-wadai da kisan da aka yi wasu manoman shinkafa a jihar Borno. Kasar ta Saudiyya ta sanar da...

An sanar da sojoji cewa za a kai harin Zabarmari, amma suka yi kunnen uwar shegu

Wani da ya tsallake rijiya da baya a harin da aka kai garin Zabarmari da ake kira Abubakar Salihu, ya ce sun sanar da rundunar soja dake Zabarmari yunkurin da Boko Haram suke na...

An yi jana’izar mutane 43 da ‘yan ta’adda suka kashe a Borno

A ranar Lahadi aka gudanar da jana’izar mutane 43 da ‘yan ta’adda suka kashe a jihar Borno, a lokacin da suke aiki a gonar shinkafa. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya jagoranci ma’aikatan...