Browsing Tags

ASUU

Kungiyar Malaman Jami’oi Ta Najeriya ASUU Ta Janye Yajin Aikinta

Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU ta janye yajin aikinta da ta shiga tun a watan Maris ɗin shekarar 2020. Shugaban ASUU na ƙasa Biodun Ogunyemi ne ya sanarwa manema labarai wannan mataki a...

Kungiyar ASUU Na Zargin Babban Ma’ajin Gwamnatin Tarayya, Ahmad Idris Da Mallakar Wasu Kadarori Na Miliyoyin Kudi

Kungiyar Malaman Jami’oin Najeriya, ASUU ta nemi babban ma’ajin gwamnatin tarayya Ahmed Idris ya yi bayani yadda ya mallaki wasu kadarori na miliyoyin kudi. Jaridar Daily Nigerian ta wallafa hakan inda ta ruwaito shugaban...

AN RANGADAWA KUNGIYAR MALAMAN JAMI'A KISHIYA

An Rangadawa Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) Kishiya: Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ta samu kishiya biyo bayan samuwar wata sabuwar kungiyar mai suna Congress of University Academics (CONUA). Rahotanmu ya binciko cewa wasu mambobi na...