Browsing Tags

Adabi

Ƙungiyar Waiwaye Adon Tafiya Ta Karrama Wasu Mutane A Taron Bikin Cikarta Shekaru Shida

A ranar Litinin 11/1/2021 ne ƙungiyar raya harshe da al’adun Hausawa mai suna Waiwaye Adon Tafiya dake birnin Kano ta gabatar da bikin cikarta shekaru shida da kafuwa, wanda aka gudanar a gidan tarihi...

LABARAI UKU DA GWARZUWA ZA TA FITO A CIKI

Labarai uku da gwarzuwa za ta fito a ciki: Yanzu dai ta tabbata “A Juri Zuwa Rafi” da “Ba a Yi Komai Ba” da “Maraici” ne labaran da suka tsallaka zuwa mataki na karshe...

GUSAU INSTITUTE TA KARRAMA ZAKARUN GASAR RUBUTUN HAUSA TA 2019

Cibiyar Gusau Institute ta karrama manyan marubutan da suka yi zarra a gasar da ta shirya ta rubutun littafan Hausa wadanda da ba a wallafa ba. An shirya gasar mai taken ‘Aliyu Muhammad Research...