Labarai

Shugaba Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu gudu hudu da ake da su. Waɗannan iyakokin sun ƙunshi Seme d Illela da Maigagari da kuma Mfun. Sai dai minista...

Read More
 • Comments Off on Shugaba Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu
 • 5

Kasashen Waje

An yanke wa wani ɗan jarida hukuncin kisa a Iran

Ƙasar Iran ta yankewa wani fitatcen ɗan jarida Ruhollah Zam hukuncin kisa. Ruholla Zam ya yi fice a aikin jarida, musammam shirye-shirye da yake gabatarwa a kafar sada zumunta ta Telegram. Wannan hukuncin ya...

Read More
 • Comments Off on An yanke wa wani ɗan jarida hukuncin kisa a Iran
 • 4

Labarai

Fitatcen Ɗan Jarida, Mawallafin Jaridun Leadership Sam Nda-Isaiah Ya Mutu.

An tashi da alhinin rashin Sam Nda-Isaiah, wanda yake mawallafin gungun kamfanin jaridu na Leadership. iyalansa ne suka sanar da mutuwarsa da misalin karfe 11 na daren jiya Juma’a, bayan wata gajeruwar rashin lafiya....

Read More
 • Comments Off on Fitatcen Ɗan Jarida, Mawallafin Jaridun Leadership Sam Nda-Isaiah Ya Mutu.
 • 2

Yau da Kullum

Wa Ke Bukatar Matar Aure?: Wata Likita ‘Yar Arewa, Dr Halima Abubakar Ta Wallafa Neman Miji a Tuwita

Wata likita ‘yar arewa da ake kira Dr Halima Abubakar ta wallafa a shafinta na tuwita na wanda yake bukatar mata, inda ta ce “wa ke bukatar matar aure?”. Hakan ya sa mabiya bayan...

Labarai

Jami’ar East Carolina Ta Ba wa Ganduje Hakuri

A satin da ya gabata ne aka shiga wani rudani da ka-ce-na-ce a kafofin sadarwa sakamakon wata takarda da ta fita na cewa Jamiar East Carolina ba ta ba wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...

Read More
 • Comments Off on Jami’ar East Carolina Ta Ba wa Ganduje Hakuri
 • 3

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Rage Kudin Data Da Kashi 50%

A ranar Alhamis ne gwamnatin tarayya ta sanar da rage kudin data, wacce ke bada dama shiga kafofin sadarwa da kashi 50%. An bada wannan sanarwa ce ga hukumar NCC dake kula harkokin sadarwa....

Read More
 • Comments Off on Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Rage Kudin Data Da Kashi 50%
 • 5

Labarai

An dakatar da kamfanonin waya daga sayar da sababbin layuka a Najeriya

Hukumar kula da harkokin sadarwa ta Najeriya, Nigerian Communications Commission (NCC), ta sanar da dakatar da sayar da sababbin layukan waya a fadin kasar. Ta bada wannan umarnin ne ga kamfanonin sadarwa dake da...

Read More
 • Comments Off on An dakatar da kamfanonin waya daga sayar da sababbin layuka a Najeriya
 • 5

Labarai

Jam’iyyar APC ta rushe shugabacinta a dukkan matakai

Majalisar koli ta jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sanar da rushe kwamitin shugabancinta na kasa da na yankunan tare da na jihohi. Kafin wannan mataki, Gwamnan Yobe Mai Mala Buni ne aka nada...

Read More
 • Comments Off on Jam’iyyar APC ta rushe shugabacinta a dukkan matakai
 • 4

Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukunci Kisa Kan Maryam Sanda

A yanzu haka Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Najeriya ta kori ƙarar da Maryam Sanda ta shigar gabanta tana neman a hana aiwatar da hukuncin kisan da wata Babbar Kotu ta yanke mata. Wannan Kotun...

Read More
 • Comments Off on Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukunci Kisa Kan Maryam Sanda
 • 1

Labarai

Da Dumi-Dumi: An maida Abdulrasheed Maina Gidan Gyaran Hali

Abdulrasheed Maina da samu watanni hudu a hannun beli, sannan ya haure ya ba kasar ya samu gurbi a gidan gyaran hali a ranar Juma’a 4 ga watan Disamba, 2020. An safiyar yau aka...

Read More
 • Comments Off on Da Dumi-Dumi: An maida Abdulrasheed Maina Gidan Gyaran Hali
 • 1