Browsing Category

Yau da Kullum

Wa Ke Bukatar Matar Aure?: Wata Likita ‘Yar Arewa, Dr Halima Abubakar Ta Wallafa Neman Miji a Tuwita

Wata likita ‘yar arewa da ake kira Dr Halima Abubakar ta wallafa a shafinta na tuwita na wanda yake bukatar mata, inda ta ce “wa ke bukatar matar aure?”. Hakan ya sa mabiya bayan...

Jan Hankali Kan Shigar Rahama Sadau: Falalu Dorayi

Yayin aka cigaba da tsokaci kan hotunan da jaruma Rahama Sadau ta saki da yake nuna tsiraicinta, babban Darakta Falalu Dorayi ya magantu akan batun. A cewar bai kamata a yi shiru a irin...

Ba Batun Bayyanar Faifan Bidiyon Tsiraici Ba Ne Ya Sa Aka Sauya Jaruma Safara’u, A Cikin Shirin Kwana Casa’in Ba

Mutane na ta tofa albarkacin bakinsu a kafar soshiyal mediya kan sauya jaruma Safiya Yusuf (Safara’u) a shiri mai dogon zango, na ‘Kwana Casa’in da gidan talabijin na Arewa 24 ke haskawa. Duk da...

BIKIN RANAR HAUSA: AMFANIN DA HARSHEN HAUSA A MANYAN TARURRUKA AFIRKA

A yau 26 ga watan Agusta, 2020 ake bikin Ranar Hausa ta duniya. Wannan biki ana yinsa a duk ranar 26 ga watan Agusta na kowace shekara. Harshen Hausa na daga cikin manyan harsuna...

Mutumin da ya daure 'ya'yansa ya mutu

Mutumin dai an jima mutane na zarginsa da rashin cikakken hankali