Browsing Category

Wasanni

Gasar Olympics Ta Tokyo: Wata Matashiya Ta Kafa Tarihi A Najeriya

Abiola Ogunbanwo, ‘yar shekara 17 ta kafa tarihi da babu wata mace a Najeriya da ta taɓa kafawa a gasar linƙayar ruwa mai zafin nama, mai ‘yanci (freestyle), inda ta yi linƙayar mita 100...

Kocin Kungiyar Kwallon Ƙafa Ta Manchester Ya Sabunta Kwantaraginsa

Kocin Manchester United Ole Gunnar Solskjaer ya sabunta kwantaraginsa da ƙungiyar zuwa shekara ta 2024. Gunnar ɗan ƙasar Norway mai shekara 48, ya zama kocin kungiyar na dindindin ne a 2019, bayan da aka...

Ahmad Musa Ya Kammala Sauya Sheƙa Zuwa Ƙungiyar Fatih Karagumuk

Ƙungiyar kwallon ƙafa ta ajin manya na Super Lig a ƙasar Turkiya, Fatih Karangumuk sun kammala cike-ciken tabbatar da kwantaraginsu da Ahmad Musa. Ƙungiyar da ba ta taɓa lashe wata babbar gasa ba ta...

Ahmed Musa Zai Koma Buga Wasa A Turkey

Ɗan wasan ƙungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Ahmad Musa na shirin barin ƙungiyar don komawa ƙasar Turkey, inda zai fafata a gasar Super Lig ta ƙasar. A kwantaragin shekara ɗaya da ya sanya...

YADDA NAJERIYA TA LALLASA KASAR ARGENTINA A WASAN KWALLON KWANDO

‘Yan wasan kwallon kwando na ajin manya na Najeriya, D’Tigers na cigaba da samun gagarumar nasara a shirye-shiryen da suke na wasan Olympics, 2020 da za a gudanar birnin Tokyo. ‘Yan wasan sun yi...

Kano Pillars Ta Lallasa Lobi Star da 3-0

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da ake wa kirari da masu gida ta lallasa kungiyar Lobi Stars da ci 3 da nema, a wasan mako na 31 na gasar Firimiya ta Najeriya da...

An yi jana’izar shahararren dan kwallon duniya Diego Armando Maradona

An yi jana’izar shahararren dan kwallon duniya, Diego Armando Maradona, a yayin da dubban masoyansa ke kukan rashinsa. An binne shi a kusa da mahaifansa a makabartar Bella Vista dake wajen Buenos Aires. Kafar...

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Napoli Za Ta Maida Sunan Filinta Da Suna Maradona

Biyo bayan mutuwar shahararren da wasan kwallon kafa a duniya, Diego Maradona a jiya Laraba, tsohowar kungiyarsa ta kwallon kafa, Napoli dake kasar Italiya ta yanke hukuncin sauya sunan filin wasanta daga San Paulo...

An naɗa Amina Sani Zangon Daura a matsayin sabuwar mai horarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya

Hukumar kwallon ƙafar Najeriya NFF ta naɗa Amina Sani Zangon Daura a matsayin sabuwar mai horar da ‘yan wasan Najeriya ta mata wato Super Falcons. Amina ta yi nasara ne cikin mutane 11 da...

Nwankwo Kanu Ya yi Sharhin Kariya Ga ‘Yan Wasan Najeriya A Wasan Saliyo

Tsohon tauraro a duniyar kwallon kafa, Nwankwo Kanu ya ce a kungiyoyin kwallon kafar Afirka sun kawo karfi da yanzu babu karamar kasa. Ya yi wannan furuci ne don kariya ga ‘yan wasan Najeriya...