Browsing Category

Wakoki

ILMIN MATA

Daga Rukayya Muhammad Maikarfi Rabbi Ubangiji gwani mahaliccina, ka yi min lamuni in bude bakina, in zuba baituka da fatar bakina, in fadakarwa a kan ‘yancin mata. Kayyi dubun salatika ga ma’aikina, da ya...

Kotu ta sallami Naziru Sarkin Waƙa

Wata kotun magistire dake garin Kano ta sallami Nazir Sarkin Waƙa bisa shariah da suke da gwamnatin jihar Kano. Kotun ta sallami Nazirun ne bayan takardar neman afuwa da ya turo ta hannun lauyansa....

Marigayi Ɗan Maraya Jos Da Gudunmawarsa

An haifi Adamu Wayya wanda aka fi sani da Ɗan Maraya Jos a 1946, inda hakan ke nuni da cewa ya rasu yana da shekara 69 ke nan. Sai dai waɗansu na kusa da...

Ranar Rabuwa

Ya Aminatu kin burge ni ni, Halinki abin sha’awa qwarai Daga: Ado Ahmad Gidan Dabino 1.         Dukkanin so na dalilatu,             Balle ko irin na Aminatu,             ‘Ya mai xinbin albarkatu,             Mai kyawun...