Browsing Category

Tsokaci

Idan ɗan fim ya saki matansa a shirin fim, saki ya tabbata a matansa na zahiri

Wata fatwa da Dr Bashir Aliyu Umar, babban limamin masallacin Alfurqan ya bayar na cigaba da yamutsa hazo a duniya, musamman a kafofin sada zamunta. Dr Bashir a cikin karatunsa ya tabbatar da cewa...

Lokaci Ya Yi Da Mutanen Kano Za Su Hadu Da Murya Daya

Rashin tsaro wata annoba ce da take daqile cigaban qasa, wanda tun zamanin zamaniya, idan qasa ko yanki na da matsalar tsaro, harkokin kasuwanci kan mutu a wannan yanki. Ko a lokacin dauri, daulolin...

Youtube: Daji Ba A Maka Kyaure

Durƙushewar kasuwar finafinan bidiyo ta sa masu shirya finafinai a duniya su ka bazama neman mafita. Yawanci sai su ka rungumi  harkar sakin bidiyo a intanet, su na karɓar kamasho cikin tsarin ‘Video On...

Kullum Sai Shifting Post Ake Yi: Yaudarar Ta Isa Haka

Baba Bala Katsina Idan aka nada ministoci, abubuwa zasu setu. Aka kuwa nada ministoci, sai abubuwa suka yamutse Aka ce idan aka yi budget, abubuwa zasu gyaru. Ai bajet ne bai fara aiki ba....

MUNEERAT ABDULSALAM TA FICE DAGA MUSULUNCI

DAGA Datti Assalafiy Shahararriyar karuwan karshen zamani kazama Munneerat Abdussalam ta bayyana ficewarta daga cikin addininmu na Musulunci Tace dalilin ficewarta daga Musulunci shine wai tun bayan shekaru 2 da suka gabata ta dawo...

Zuwa Ga Ustaz Aliyu Samba: Martani Kan Ficewar Gwanar Yaɗa Batsa

Marubuci Auwalu Garba Ɗanborno ya rubuta wannan wasiƙa ga Ustaz Aliyu Samba don martani ga jawabinsa a kan fita daga musulunci da wata da ta yi ƙaurin suna a kafofin sada zumunta wajen tallata...

Shugabanci: Tsokacin Falalu Dorayi Akan Kamun Da Aka Yi Wa Nazir Sarkin Waƙa

Siyasa mai wucewa ce, a kasar nan masu manya laifi ma afuwa ake musu, yan boko haram, masu garkuwa, barayin shanu, barayin dukiyar al’umma mun gani an musu Afuwa . Amma MUTUM da ‘yan...

WANE NE YA RAƊAWA NAJERIYA SUNA?

Tambaya ce sassauƙa, amma kuma mai wuyar amsawa ga kaso saba’in cikin ɗari na al’ummar Najeriya. Wacce ta raɗawa Najeriya suna, wata ‘yar jarida ce kuma uwar gida ga Frederick Lugard (Gwamna Janar wanda...

Tun Ran Gini Tun Ran Zane: Lalacewar Tarbiyya Da Inda Aka Sa Gaba

A yau mun wayi gari rayuwa a ƙasar Hausa ta sauya, tarbiyar yara ta lalace. Kawaici, yakana da kara da aka san mu da su, sun ɓalɓalce. Wannan ya sa muka shiga ruɗani, har...

GIDAN BADAMASI A MAHANGAR NAZARI

Film din Hausa wani abu ne da Tarihin rayuwata ba zai cika ba sai an sanyo shi. Bayan kasancewa ta Marubuci, na kasance Dan kasance Dan wasan Hausa na Dabe. Wannan ta sanya a...