Browsing Category

Labarai

Jirgin Ethiopian Zai Dawo Aiki A Kano Da Enugu

Kamfanin jirgin saman Ethiopian Airlines ya sanar cewa zai dawo aiki a filin jirgin sama kasa da kasa na Kano da Enugu, da zarar an kaddamar da sababbin sashen da aka gina don zirga-zirgar...

Sojojin Najeriya Sun Murtsuke Mayaƙan Dake Ikrarin Alaƙa Da Ƙungiyar IS

Sojojin Najeriya sun bayyana nasara da suka samu a kan mayaƙan dake ikrari jihadi da alaƙa da ƙungiyar IS, a inda suka karkashe mayaƙan da lalata motocinsu guda bakwai a Marte ɗauke da makamai...

Ƙungiyar Waiwaye Adon Tafiya Ta Karrama Wasu Mutane A Taron Bikin Cikarta Shekaru Shida

A ranar Litinin 11/1/2021 ne ƙungiyar raya harshe da al’adun Hausawa mai suna Waiwaye Adon Tafiya dake birnin Kano ta gabatar da bikin cikarta shekaru shida da kafuwa, wanda aka gudanar a gidan tarihi...

A Cigaba Da Tsare Omoyele Sowore – Inji Kotu

Wata kotun majistire a Abuja ta bada izinin a cigaba da tsarr bayar da umarnin a ci gaba da tsare Omoyele Sowore, ɗan gwagwarmayar kuma mawallafin jaridar Sahara Repoters, a Gidan Gyara Hali na...

Mun Yi Ruwan Wuta A Dajin Sambisa Tare Hallaka ‘Yan Ta’adda- Shalkwatar Tsaron Najeriya

Rundunar sojan Najeriya ta sanar da mutuwar wasu ‘yan ta’adda a dajin Sambisa na jihar Borno, bayan da jiragen yakinta suka yi ruwan wuta ga ‘yan ta’addan. Shalkwatar tsaro ta sojojin Najeriya ta ce...

Kungiyar Malaman Jami’oi Ta Najeriya ASUU Ta Janye Yajin Aikinta

Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU ta janye yajin aikinta da ta shiga tun a watan Maris ɗin shekarar 2020. Shugaban ASUU na ƙasa Biodun Ogunyemi ne ya sanarwa manema labarai wannan mataki a...

Shugaba Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu gudu hudu da ake da su. Waɗannan iyakokin sun ƙunshi Seme d Illela da Maigagari da kuma Mfun. Sai dai minista...

Fitatcen Ɗan Jarida, Mawallafin Jaridun Leadership Sam Nda-Isaiah Ya Mutu.

An tashi da alhinin rashin Sam Nda-Isaiah, wanda yake mawallafin gungun kamfanin jaridu na Leadership. iyalansa ne suka sanar da mutuwarsa da misalin karfe 11 na daren jiya Juma’a, bayan wata gajeruwar rashin lafiya....

Jami’ar East Carolina Ta Ba wa Ganduje Hakuri

A satin da ya gabata ne aka shiga wani rudani da ka-ce-na-ce a kafofin sadarwa sakamakon wata takarda da ta fita na cewa Jamiar East Carolina ba ta ba wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...

Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Rage Kudin Data Da Kashi 50%

A ranar Alhamis ne gwamnatin tarayya ta sanar da rage kudin data, wacce ke bada dama shiga kafofin sadarwa da kashi 50%. An bada wannan sanarwa ce ga hukumar NCC dake kula harkokin sadarwa....