Browsing Category

Kiwon Lafiya

Ganduje Ya Dauki Likitoci Da Ma’aikatan Jinya 56 A Kano

A ranar Talata ne gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da takardun daukar ma’aikatan jinya guda 56 a jihar. Ma’aikatan sun kunshi likitoci da sauran bangarorin lafiya, kuma za su yi aiki...

An Yi Nasarar Samun Rigakafin Zazzaɓin Cizon Sauro A Duniya

Wani kamfanin ƙasar Jamus ya sanar da ƙoƙarin da yake don samar da rigakafin zazzaɓin cizon sauro, wato maleriya da yake sanadiyar mutuwar ɗinbin mutane, musamman a ƙasashe masu tasowa. Kamfanin BioNtech zai samar...

Likitoci Masu Neman Kwarewa Sun Janye Yajin Aikinsu

Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya sun janye yajin aikin da suka soma a ranar Litinin, 7 ga watan Satumba. Jaridar Daily Trust a yau ta ruwaito cewa shugaban ƙungiyar ta NARD Dakta...

Kana Cikin Marasa Sauya Dankanfai a Lokaci?

Wani bincike ya nuna kusan rabin mutane ba sa sauya dankanfai a kowacce rana. Hakazalika, wasu kan ta maimaita dankanfan na tsawon sati guda. Sabon binciken da mamallakin kamfanin samar da dankanfai da dangoginsu...