Browsing Category

Kasuwanci

Shugaban Kamfanin BUA Ya Bada Kyautar Hannun Jari Ga Ma’aikatansa Na Sama Naira Biliyan Biyu

Shugaban kamfanin BUA abdulsamad Isyaka Rabiu, wanda yake da mafi girman hannun jari a kamfanin siminti na BUA Cement Plc ya sanar da yi wa ma’aikatansa tagomashin kyautar hannun jarin kamfanin ga wasu ma’aikatansa....

An Saka Ranar Kammaluwar Matatar Dangote

Gungun kamfanonin Dangote ya sanar da ranar da za a kammala aikin matatar man fetur ɗinsa dake da ƙarfin tace lita 650, 000 a duk gangar mai. Mista Edwin Devakumar, wanda yake Babban Darakta...

Najeriya Za Ta Fara Shigo Da Man Fetur Daga Nijar

Gwamnatin Najeriya ta shiga sabuwar yarjejeniya da gwamnatin jamhurriyar Nijar na fara shigo da man fetur daga birnin Zinder. Wannan rahoto jaridar The Nation ce ta ruwaito shi, inda ta sanar da cewa Ministan...

Musababbin Durkushewar Tattalin Arzikin Duniya

There are many variations of passages of Lorem Ipsum available, but the majority have suffered alteration in some form, by injected humour, or randomised words which don't look even slightly believable.