Browsing Category

Kasashen Waje

Da dumi-dumi: An tsige Trump a matsayin shugaban ƙasar Amurka

Yanzu majalisar dokokin Amurka ta tsige shugaban ƙasar, Donald Trump daga kan mulki a karo na biyu, saboda rawar da ya taka wajen jawo wa Amurka abin kunya da zubar mata da mutunci a...

Kamfanin Twitter ya rufe kafar shugaban ƙasa Donald Trump na dindindin

Twitter ta dakatar da kafar sadarwar shugaban ƙasar Amurka Donald Trump a ranar juma’a, saboda tada zaune tsaye.Wannan dakatarwar ta kasance ta dindindin, domin ko a ranar 6 ga Janairu, 2021 an dakatar da...

‘Yan Jarida na Allah wadai da hukunci da aka yi Zhang Zhan a kan rahoton corona virus

‘Yan jarida a fadin duniya na Allah wadai da hukuncin da aka yankewa wata ‘yar jarida Zhang Zhan, ‘yar shekara 37 a kasar China saboda bada rahoto a kan cutar korona da ta balle...

An yanke wa wani ɗan jarida hukuncin kisa a Iran

Ƙasar Iran ta yankewa wani fitatcen ɗan jarida Ruhollah Zam hukuncin kisa. Ruholla Zam ya yi fice a aikin jarida, musammam shirye-shirye da yake gabatarwa a kafar sada zumunta ta Telegram. Wannan hukuncin ya...

Kasar Saudiyya ta yi tir da kisan da aka yi wa manoma a Najeriya

Kasar Saudiyya ta bi sahun dubban mutane masu amfani da kafofin sadarwa na zumunta, wajen yin Allah-wadai da kisan da aka yi wasu manoman shinkafa a jihar Borno. Kasar ta Saudiyya ta sanar da...

Yaushe Putin Zai Taya Amurkawa Murnar Zaɓe?

Shugaban ƙasa Rasha Vladimir Putin ya ce zai taya duk wanda aka aiyana a matsayin shugaban Amurka murna. Ya ce Rasha a shirye take ta yi aiki da kowanene hukumar zaɓe ta sanar a...

Sojojin Kasar Mali Sun Kama Shugaban Ƙasar

A yau Talata sojojin ƙasar Mali suka kama shugaban ƙasar Ibrahim Boubacar Keita da Firaminista. Kama shi ya faru jim kaɗan bayan kungiyar ƙasashen Yammacin Afirka, (Ecowas) da ƙasar Faransa sun yi allawadai da...

An Sace Tokar Gawar Mahatma Gandhi

An Sace Tokar Gawar Mahatma Gandhi: A lokacin da Mahatma Gandhi yake cika shekaru dari da hamsin da haihuwa, a lokacin ne wasu suka shiga gidan tarihinsa suka sace wani bangare na tokar gawarsa,...

WATA SABUWAR ZANGA-ZANGA TA BALLE A MISRA

A shekara 2011 Misirawa suka gudanar da zanga-zanga don kawo sauyi a kasar. A halin yanzu wata sabuwa ta balle, a yayin da mutane suka yi cikar kwari a Dandalin Alkhahira da wasu sassa...

Musababbin Durkushewar Tattalin Arzikin Duniya

There are many variations of passages of Lorem Ipsum available, but the majority have suffered alteration in some form, by injected humour, or randomised words which don't look even slightly believable.