Browsing Category

Adabi

DADASARE DA TURAWA DA I’ITIQADI DA RUBUTUN TARIHINTA DA TA YI MAI DAUKE DA TAKAICI

Na gama karanta tarihin rayuwar Hajiya Mama Dadasare Abdullahi da ta rubuta, It Can Now Be Told, masoyiya ga Baturen mulkin mallakar nan da yake daya daga cikin wadanda suke a gaba-gaba wajen dabbaqa...

TASIRIN MARUBUTA DA GUDUNMAWARSU A ƘARNI NA 21

Tun lokacin jahiliyya, marubuta na da mihimmanci a al’umma. Domin kowacce ƙabila na da marubutanta na musamman. A wannan lokaci, duk ƙabilar da ba ta da marubuta, yakan zama abin gori da koma baya...

MARUBUTA SUN YI GANGAMI A BIRNIWA

A ranar Asabar 29 ga Agusta, 2020 Ƙungiyar marubuta ta jihar Jigawa, wato Jigawa State Writers’ Association (jiswa) ta gudanar da taronta na shekara a garin Birniwa. A taron shugaban ƙungiyar marubucin littattafan Hausa...

MUƘAMATUL HARIRI

Littafin Muƙamatul Hariri, littafin Lugga ne da ya gagari mazan jiya, ballantana kuma mazan yau. Littafi ne da za a iya karanta baƙin shi ta dama, sannan a karanta ta hagu. Sunan mawallafin littafin;...

Marubuci Yusuf Adamu da Makarantansa

Farfesa Yusuf M. Adamu ya kasance bakon marubuci a taron Dandalin Marubutan Turanci na ANA Kano, a inda ya gabatar da sabon littafinsa mai suna Places: A Poetic Geography. An gabatar da taron ne...

ANA Kano Za Ta Karbi Bakonci Farfesa Yusuf Adamu A Taronta Na Turanci

Kungiyar Marubuta ta Najeriya (ANA) reshen jihar Kano za ta karbi bakoncin marubuci Farfesa Yusuf M. Adamu a cikin Dandalin Marubuta na turanci wato Creative Writers’ Forum. Yusuf Adamu tsohon shugaban kungiyar ne, sannan...

Mujaheed Lilo Ya Ciri Tuta

Matashin marubuci Mujahid Ameen Lilo ya ciri tuta a gasar rubutu ta matasa (The Nigeria Prize for Teen Authors 2020), wanda aka gudanar karkashin taron da ake gabatarwa a duk shekara na bukukuwan makarantu...

DANDALIN MARUBUTA A SHEKARA TA 2020

A ranar Lahadi ne 5 ga watan Janairu, 2020 aka gudanar da Dandalin Marubuta na Kungiyar ANA Kano, wanda ya kasance na farko a cikin shekara ta 2020. Dandalin ya kunshi zallar marubutan Hausa,...

TAFIYA DA MARUBUTA…

Tsarabar Enugu, 2019 -1 Bahaushe na cewa, tafiya mabudin ilimi, wani lokacin kuma ka iya cewa ilimi mabudin tafiya, wadannan karin magana guda biyu; sun shiga karkashin “tafiya da marubuta mai dadi”, saboda marubuta...

Dalilina na son Zama Shugaban Kungiyar ANA – Maiwada

Kungiyar Marubuta Ta Kasa (ANA) fitacciyar kungiya ce mai girma, kima da tasiri da ta hada jimlatan din marubutan kasar nan a cikin babbar inuwa daya. Daga kafuwar kungiyar wadda jagoran marubuta, Farfesa Chinua...