All Posts By

Zadeen Khalil

Dokokin Hanya: Buƙatar Sauya Tunanin ‘Yan Najeriya

Jiya ina dawo wa gida daga aiki, sai na yi kiciɓis da haɗakar ma’aikata sun fito aikin binciken lasisin tuƙi da takardun mota a kan titin jami’ar Bayero. A gefe ɗaya ga kotun tafi...

Ba Zan Lamunci Gazawa Ba Kowacce Iri – Laftanar Janar Yahaya

Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya Laftanar-Janar Yahaya, ya ja kunnen kwamandojinsa dake filin daga a kan su zage damtse su yi abin da ya kamata, domin ba zai karɓi uzurin kowa ba. Babban...

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dokokin Jihar Kano Ta Umarci Gwamna Ya Kori Shugaban Hukumar Haraji A Cikin Awa 48

Majalisar dokokin jihar Kano ta ba da shawarar korar Abdulrazak Salihi, wanda yake shugabantar hukumar tara kudaden shiga ta jihar. A ranar Talata 14 ga Watan Satumba ne majalisar ta yi zamanta a kan...

Batun Yi Wa ‘Yan Jarida Hasafi

Daga Jafaar Jafaar Kusan shekara hudu da ta gabata na yi wasu rubututtuka da su ka tada tarnaki, har ta kai ga wani gwamna ya kirani a waya yana neman na tsagaita wuta. “Muna...

KO YAYA ZA A KARE

Na Abdullahi Mukhtar (Yaron Malam) Namadi mutumin qasar Katsina ne, a garin Malumfashi. Ya kasance tsohon mafarauci, amma a yanzu yana sana’ar wasa da qananan namun daji kamar maciji da biri da su kura....

Da Kyar Na Sha…

Daga Ali Liman Abubakar aliliman@gmail.com A duk lokutan da na ke canza kammanni ina zuwa ire-iren fatin nan, wani abu bai taba faruwa ba. A kullum na kan samu labaran faruwar wadannan tarurruka na...

Tarihin Samuwar Duniya Ta Fuskar Kimiyya Da Al-kur’ani

Ina kallon wani Decumentary (The story of Earth And Life ) wanda ya kawo tarihin asalin samuwar duniya tun daga shekaru biliyan biyar da suka wuce, har zuwa lokacin da Dan Adam ya soma...

Labarin Wasu Kwartaye

Wata rana, mijin wata mace ya ce zai yi tafiya, Bayan ya tafi, sai matar ta tafi kasuwa ta yo cefane. A kan hanya, sai kwartonta ya ganta. Ya ce “Wacce, yaya na ganki...

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji 50 A Kaduna

Sojojin Najeriya na kara kaimi wajen ragargazar ‘yan fashin daji, wanda hakan ke tabbatar da cewa mahukunta a kasar na kokarin ganin sun kawo karshen wannan matsala ta ‘yan fashin daji da garkuwa da...

GWAMNATIN TARAYYA ZA TA CIKE GIBIN DAKE TSAKANIN MANYAN MAKARANTU DA MASANA’ANTU

Gwamnatin tarayya ta fitar da sabon tsarin doka da za ta samar da kyakkyawar alakar bincike tsakanin jami’oi da masana’antu a Najeriya. Ministan Kimiyya da Fasaha, Dr. Ogbonnaya Onu ne ya gabatar da wannan...