Kotu Ta Dakatar Da ‘Yan Majalisar Jihar Zamafara Daga Tsige Mataimakin Gwamna, Mahdi

  • Home
  • Labarai
  • Kotu Ta Dakatar Da ‘Yan Majalisar Jihar Zamafara Daga Tsige Mataimakin Gwamna, Mahdi

Babbar kotu a Abuja ta dakatar da ‘yan majalisar jihar Zamfara daga kokarin tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Ali Gusau.

Mai shariah Obiora Egwuatu ya bada wannan umarni a kan kara da jam’iyar PDP ta shigar ta shirgar ta hannun lauyanta, Ogwu Onoja, SAN, kara mai lamba: FHC/ABJ/CS/650/2021.

Tun da Gwamna jihar Bello Matawalle ya sauya sheka daga jam’iyar PDP zuwa APC, mataimakinsa Mahdi ya ki amincewa ya bishi jam’iyyar APC. Wannan ne ya sa alaka ta fara tsami tsakanin shugabannin biyu.

Tags:
%d bloggers like this: