Muna Taya Farfesa Wole Soyinka Murnar Bikin Haihuwarsa

  • Home
  • Adabi
  • Muna Taya Farfesa Wole Soyinka Murnar Bikin Haihuwarsa

A wannan rana ce Farfesa Wole Soyinka yake bikin ranar haihuwarsa a duniya. An haifi Soyinka a ranar 13 ga Yui, 1934, a Abeokuta dake kusa da Ibadan a kudu maso yamman Najeriya.

Wole Soyinka malamin Jami’a ne, kuma shahararren marubuci a duniya da ba ya bukatar gabartawa. Ya yi fice a bangaren rubutun wasan kwaikwayo. A halin yanzu yana yin koyarwar wucin gadi a Jami’oin Cambridge da Sheffield da Yale.

Tags:
%d bloggers like this: