Da dumi-dumi: An tsige Trump a matsayin shugaban ƙasar Amurka

Yanzu majalisar dokokin Amurka ta tsige shugaban ƙasar, Donald Trump daga kan mulki a karo na biyu, saboda rawar da ya taka wajen jawo wa Amurka abin kunya da zubar mata da mutunci a idon duniya.

Trump zai kasance a tarihin Amurka a matsayin shugaban da aka tsige har sau biyu.

%d bloggers like this: