Kungiyar Malaman Jami’oi Ta Najeriya ASUU Ta Janye Yajin Aikinta

  • Home
  • Labarai
  • Kungiyar Malaman Jami’oi Ta Najeriya ASUU Ta Janye Yajin Aikinta

Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU ta janye yajin aikinta da ta shiga tun a watan Maris ɗin shekarar 2020.

Shugaban ASUU na ƙasa Biodun Ogunyemi ne ya sanarwa manema labarai wannan mataki a yau Laraba a yayin taron da suka yi a Abuja.

Shugaban ASUU ya ce kungiyar ta su ta amince da tayin da gwamnatin tarayya ta yi mata, wanda hakan ya sa suka amince su janye yajin aikin.

Tags:
%d bloggers like this: