Shugaba Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu

  • Home
  • Labarai
  • Shugaba Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin buɗe iyakokin ƙasa na kan tudu gudu hudu da ake da su. Waɗannan iyakokin sun ƙunshi Seme d Illela da Maigagari da kuma Mfun.

Sai dai minista kuɗi, kasafi da muhimman tsare-tsare na ƙasa, Hajiya Zainab Ahmed ta ce buɗewar ba tana nufin an bada dama a shigo da wasu kaya da aka haramta shigo da su, kamar shinkafa da sauransu.

Mutanen ƙasar Najeriya da makwabta sun sha koka na wahalhalu da wannan mataki ya sanya su.

Tags:
%d bloggers like this: