Da Dumi-Dumi: An maida Abdulrasheed Maina Gidan Gyaran Hali

  • Home
  • Labarai
  • Da Dumi-Dumi: An maida Abdulrasheed Maina Gidan Gyaran Hali

Abdulrasheed Maina da samu watanni hudu a hannun beli, sannan ya haure ya ba kasar ya samu gurbi a gidan gyaran hali a ranar Juma’a 4 ga watan Disamba, 2020. An safiyar yau aka gurfanar da shi gaban Alkali Okong Abang, wanda ya tasa keyarsa gidan gyaran hali.

Tags:
%d bloggers like this: