Yaushe Putin Zai Taya Amurkawa Murnar Zaɓe?

Shugaban ƙasa Rasha Vladimir Putin ya ce zai taya duk wanda aka aiyana a matsayin shugaban Amurka murna.

Ya ce Rasha a shirye take ta yi aiki da kowanene hukumar zaɓe ta sanar a matsayin sabon shugaban ƙasar Amurka. Amma ba zai bayyana murnarsa ba har sai an aiyana wanda ya yi nasara ko kuma wanda ya faɗi ya rungumi ƙaddara.

Tags:
%d bloggers like this: