MUNEERAT ABDULSALAM TA FICE DAGA MUSULUNCI

  • Home
  • Tsokaci
  • MUNEERAT ABDULSALAM TA FICE DAGA MUSULUNCI

DAGA Datti Assalafiy

Shahararriyar karuwan karshen zamani kazama Munneerat Abdussalam ta bayyana ficewarta daga cikin addininmu na Musulunci

Tace dalilin ficewarta daga Musulunci shine wai tun bayan shekaru 2 da suka gabata ta dawo cikin addinin Musulunci babu abinda Musulunci ya kara mata face tsangwama da kuma barazanan kisa.

Jama’a wannan kazamar karuwa karya takeyi wa Musulunci ba wannan ne dalilin ficewarta daga Musulunci ba, zunzurutun iskanci take so tayi amma tana ganin rigar Musulunci da ta sanya zai iya haddasa mata kalubale, shi ya sa ta cire

Yanzu haka tana da wani tsari da take so ta fara na daukar shirin film din batsa da zina a fili ta hanyar fitar da bidiyo, ta bude group a Telegram don ta fara wannan ta’asar, tace duk mai son ya shiga cikin group din sai ya biya Naira dubu 20, don haka blue film zata fara yi shiyasa taga ficewa daga addinin Musulunci zai fi taimaka mata

Da Shari’ar Musulunci ake yi hukuncin ridda a Musulunci kisa ne, amma tunda ba Shari’a ake yi ba tana da ‘yancin tayi kafurcinta, amma ku jira kuga yadda Allah zai yi da ita ba da jimawa ba

Yaa Allah Ka tarwatsa al’amarin wannan kazamar karuwa Amin

%d bloggers like this: