Nigeria Air: Ba Za Mu Bar Gwamnati Ba Tare Da An Kafa Shi Ba, Minista Hadi Sirika

  • Home
  • Labarai
  • Nigeria Air: Ba Za Mu Bar Gwamnati Ba Tare Da An Kafa Shi Ba, Minista Hadi Sirika

Ministan harkokin sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Sirika ya ce gwamnati na ta ƙoƙari na ganin an samar da kamfanin hada-hadar jiragen sama, mallakar Najeriya, kafin ƙarshen wa’adin mulkin shugaba Muhammadu Buhari.

Ministan ya yi wannan jawabi ne yayin ganawa da ‘yan jarida a ranar Talata a Abuja.

Tun a zangon farko na mulkin shugaba Muhammadu Buhari aka fara yunƙuri na farfaɗo da wannan kamfani da ya jima da sumewa.

%d bloggers like this: