An Jefawa Masu Zanga-Zanga Barkonon Tsohuwa A Abuja

  • Home
  • Labarai
  • An Jefawa Masu Zanga-Zanga Barkonon Tsohuwa A Abuja

‘Yan sanda sun yi amfani da barkonon tsohuwa (Hayaƙi mai sa hawaye) akan masu zanga-zanga a Abuja.

Hakan ya faru ne yayin da ‘yan sandan da suke tare da masu zanga-zangar suka fuskanci suna neman ɗaukar hanyar da za ta kai su faɗar shugaban ƙasa.

Tashar TV ta Channel ta ɗauko hoton yadda al’amarin ya faru da yadda aka tarwatsa masu zanga-zangar da barkonon tsohuwa.

%d bloggers like this: