FITATCEN MARUBUCI WAƘE J.P CLARK YA MUTU

A safiyar yau Talata aka sanar da mutuwar fitatcen marubucin waƙen Turanci, Farfesa John Pepper Clark. Ya mutu ne a wani asibiti da ba a bayyana sunansa ba a Ikko, inda yake jiya.

J.P Clark

Clark ɗan jihar Bayelsa ne, kuma ɗan uwa ne ga Kwamishinan Yaɗa Labarai a yankin kudu maso kudu na Najeriya, Chif Edwin Kiagbodo Clark.

%d bloggers like this: