Sabon Sarkin Zazzau Ya Yi Sallar Juma’arsa Ta Farko

  • Home
  • Labarai
  • Sabon Sarkin Zazzau Ya Yi Sallar Juma’arsa Ta Farko

A Yau Juma’a 9 ga watan Oktoban 2020 , sabon sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya yi sallar Juma’a ta farko akan doron sarautar Zazzau.

Mutane na cigada da yi masa addu’a, tare da yin mubayi’a. Ko shugabannin siyasa a faɗin Najeriya na cigaba da aika saƙonnin taya murna a gare shi.

Haƙiƙa dole sarki da zuri’ar Mallawa su yi farin ciki da dawowar sarautar da ta shekara 100 cif da barin gidansu.

Allah ya taya riƙo ya yi riƙo da hannuwansa.

%d bloggers like this: