Atiku Abubakar Ya Jagorancin Kwamitin Gyara Na Jam’iyar PDP

  • Home
  • Labarai
  • Atiku Abubakar Ya Jagorancin Kwamitin Gyara Na Jam’iyar PDP

Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyar adawa ta PDP ya jagoranci wani zama don yin gyara a jam’iyar PDP.

Wannan bai rasa nasaba da shirye-shiryen zaɓe da ake fuskanta a ƙasar.

Atiku Abubakar ya baƴyana hakan a shafinsa na Tuwita.

https://twitter.com/atiku?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1314249380665462791%7Ctwgr%5Eshare_3&ref_url=http%3A%2F%2Fwww.bbc.com%2Fhausa%2Flive%2Flabarai-54461389
%d bloggers like this: