Shugaba Buhari Na Taro Kan Matsalar Abinci

  • Home
  • Labarai
  • Shugaba Buhari Na Taro Kan Matsalar Abinci

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya halarci jagoranci wani taro don ganin yadda za a samar da abinci a ƙasar.

Duk da cewa an samu damina sosai a Najeriya, akwai barazanar ambaliyar ruwa, wanda ta kawo asarar amfanin gona da aka shuka.

Halin tsadar rayuwa da ƙarin farashin wutar lantarki da mai na isar da wani saƙo na buƙatar shugabannin su yi wani abu.

%d bloggers like this: