Ganduje ya bawa Sanusi wa’adin kwana biyu

  • Home
  • Labarai
  • Ganduje ya bawa Sanusi wa’adin kwana biyu

Mai girma Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bawa mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II wa’adin kwana biyu ya karbi mukamin shugabancin majalisar sarakuna ta Kano ko akasinsa.

Hakan ya fito ta cikin takarda da aka aiki masa a ranar Alhamis.

%d bloggers like this: