Messi Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or A Karo Na Shida

  • Home
  • Labarai
  • Messi Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or A Karo Na Shida

Messi Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or A Karo Na Shida

Shekaru 10 bayan ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na duniya a karon farko, tauraron dan wasan kasar Argentina da kungiyar kwallon kafa ta Barcelon, Lionel Messi, ya kuma lashe kyautar a karo na shida a birnin Paris, ranar Litinin.

Virgil Van Dijk na kungiyar Liverpool, wadanda suka lashe kofin gasar zakarun Turai ta Champions League ta bana ne ya zamo na biyu.

%d bloggers like this: